Burkina Faso: Sojojin Sun Tsare Shugaban Kasar janeiro 24, 2022 Your browser doesn’t support HTML5 Rahotanni a Burkina Faso na cewa sojoji sun dauki wani abu da ya yi kama da juyin mulkin kan gwamnatin kasar.